Quran with Hausa translation - Surah Al-Mujadilah ayat 6 - المُجَادلة - Page - Juz 28
﴿يَوۡمَ يَبۡعَثُهُمُ ٱللَّهُ جَمِيعٗا فَيُنَبِّئُهُم بِمَا عَمِلُوٓاْۚ أَحۡصَىٰهُ ٱللَّهُ وَنَسُوهُۚ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ شَهِيدٌ ﴾
[المُجَادلة: 6]
﴿يوم يبعثهم الله جميعا فينبئهم بما عملوا أحصاه الله ونسوه والله على﴾ [المُجَادلة: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da Allah zai tayar da su gaba ɗaya, sa'an nan Ya ba su labari game da abin da suka aikata, Allah Ya lissafa shi, alhali kuwa su, sun manta da shi, kuma a kan kome Allah Halartacce ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da Allah zai tayar da su gaba ɗaya, sa'an nan Ya ba su labari game da abin da suka aikata, Allah Ya lissafa shi, alhali kuwa su, sun manta da shi, kuma a kan kome Allah Halartacce ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da Allah zai tãyar da su gabã ɗaya, sa'an nan Ya bã su lãbãri game da abin da suka aikata, Allah Yã lissafa shi, alhãli kuwa sũ, sun manta da shi, kuma a kan kõme Allah Halartacce ne |