Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 10 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿وَٱلَّذِينَ جَآءُو مِنۢ بَعۡدِهِمۡ يَقُولُونَ رَبَّنَا ٱغۡفِرۡ لَنَا وَلِإِخۡوَٰنِنَا ٱلَّذِينَ سَبَقُونَا بِٱلۡإِيمَٰنِ وَلَا تَجۡعَلۡ فِي قُلُوبِنَا غِلّٗا لِّلَّذِينَ ءَامَنُواْ رَبَّنَآ إِنَّكَ رَءُوفٞ رَّحِيمٌ ﴾
[الحَشر: 10]
﴿والذين جاءوا من بعدهم يقولون ربنا اغفر لنا ولإخواننا الذين سبقونا بالإيمان﴾ [الحَشر: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka zo daga bayansu, suna cewa, "Ya Ubangijinmu! Ka yi gafara a gare mu, kuma ga 'yan'uwanmu, waɗanda da suka riga mu yin imani, kada Ka sanya wani ƙulli a cikin zukatanmu ga waɗanda suka yi imani. Ya Ubangijinmu! Lalle Kai ne Mai tausayi, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka zo daga bayansu, suna cewa, "Ya Ubangijinmu! Ka yi gafara a gare mu, kuma ga 'yan'uwanmu, waɗanda da suka riga mu yin imani, kada Ka sanya wani ƙulli a cikin zukatanmu ga waɗanda suka yi imani. Ya Ubangijinmu! Lalle Kai ne Mai tausayi, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka zõ daga bãyansu, sunã cẽwa, "Yã Ubangijinmu! Ka yi gãfara a gare mu, kuma ga 'yan'uwanmu, waɗanda da suka riga mu yin ĩmãni, kada Ka sanya wani ƙulli a cikin zukãtanmu ga waɗanda suka yi ĩmãni. Yã Ubangijinmu! Lalle Kai ne Mai tausayi, Mai jin ƙai |