×

Ashe, ba ka ga waɗanda suka yi munãfinci*ba, sunã cẽwa ga 'yan'uwansu, 59:11 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-hashr ⮕ (59:11) ayat 11 in Hausa

59:11 Surah Al-hashr ayat 11 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 11 - الحَشر - Page - Juz 28

﴿۞ أَلَمۡ تَرَ إِلَى ٱلَّذِينَ نَافَقُواْ يَقُولُونَ لِإِخۡوَٰنِهِمُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِنۡ أَهۡلِ ٱلۡكِتَٰبِ لَئِنۡ أُخۡرِجۡتُمۡ لَنَخۡرُجَنَّ مَعَكُمۡ وَلَا نُطِيعُ فِيكُمۡ أَحَدًا أَبَدٗا وَإِن قُوتِلۡتُمۡ لَنَنصُرَنَّكُمۡ وَٱللَّهُ يَشۡهَدُ إِنَّهُمۡ لَكَٰذِبُونَ ﴾
[الحَشر: 11]

Ashe, ba ka ga waɗanda suka yi munãfinci*ba, sunã cẽwa ga 'yan'uwansu, waɗanda suka kãfirta daga Mazõwa Littafi, "Lalle idan an fitar da ku, lalle zã mu fita tãre da ku, kuma bã zã mu yi ɗã'a ga kõwa ba game da ku, har abada, kuma lalle idan an yãƙe ku, lalle zã mu taimake ku haƙĩƙatan?" Alhãli kuwa Allah na shaidar cẽwa lalle sũ tabbas, maƙaryata ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ألم تر إلى الذين نافقوا يقولون لإخوانهم الذين كفروا من أهل الكتاب, باللغة الهوسا

﴿ألم تر إلى الذين نافقوا يقولون لإخوانهم الذين كفروا من أهل الكتاب﴾ [الحَشر: 11]

Abubakar Mahmood Jummi
Ashe, ba ka ga waɗanda suka yi munafinci*ba, suna cewa ga 'yan'uwansu, waɗanda suka kafirta daga Mazowa Littafi, "Lalle idan an fitar da ku, lalle za mu fita tare da ku, kuma ba za mu yi ɗa'a ga kowa ba game da ku, har abada, kuma lalle idan an yaƙe ku, lalle za mu taimake ku haƙiƙatan?" Alhali kuwa Allah na shaidar cewa lalle su tabbas, maƙaryata ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ashe, ba ka ga waɗanda suka yi munafinci ba, suna cewa ga 'yan'uwansu, waɗanda suka kafirta daga Mazowa Littafi, "Lalle idan an fitar da ku, lalle za mu fita tare da ku, kuma ba za mu yi ɗa'a ga kowa ba game da ku, har abada, kuma lalle idan an yaƙe ku, lalle za mu taimake ku haƙiƙatan?" Alhali kuwa Allah na shaidar cewa lalle su tabbas, maƙaryata ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ashe, ba ka ga waɗanda suka yi munãfinci ba, sunã cẽwa ga 'yan'uwansu, waɗanda suka kãfirta daga Mazõwa Littafi, "Lalle idan an fitar da ku, lalle zã mu fita tãre da ku, kuma bã zã mu yi ɗã'a ga kõwa ba game da ku, har abada, kuma lalle idan an yãƙe ku, lalle zã mu taimake ku haƙĩƙatan?" Alhãli kuwa Allah na shaidar cẽwa lalle sũ tabbas, maƙaryata ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek