×

Da waɗanda suka zaunar da gidãjensu (ga Musulunci) kuma (suka zãɓi) ĩmãni, 59:9 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-hashr ⮕ (59:9) ayat 9 in Hausa

59:9 Surah Al-hashr ayat 9 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 9 - الحَشر - Page - Juz 28

﴿وَٱلَّذِينَ تَبَوَّءُو ٱلدَّارَ وَٱلۡإِيمَٰنَ مِن قَبۡلِهِمۡ يُحِبُّونَ مَنۡ هَاجَرَ إِلَيۡهِمۡ وَلَا يَجِدُونَ فِي صُدُورِهِمۡ حَاجَةٗ مِّمَّآ أُوتُواْ وَيُؤۡثِرُونَ عَلَىٰٓ أَنفُسِهِمۡ وَلَوۡ كَانَ بِهِمۡ خَصَاصَةٞۚ وَمَن يُوقَ شُحَّ نَفۡسِهِۦ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُفۡلِحُونَ ﴾
[الحَشر: 9]

Da waɗanda suka zaunar da gidãjensu (ga Musulunci) kuma (suka zãɓi) ĩmãni, a gabãnin zuwansu,* sunã son wanda ya yi hijira zuwa gare su, kuma bã su tunãnin wata bukãta a cikin ƙirãzansu daga abin da aka bai wa muhãjirĩna, kuma sunã fĩfĩta waɗansu a kan kãwunansu, kuma ko dã sunã da wata larũra. Wanda ya sãɓã wa rõwar ransa, to, waɗannan sũ ne mãsu babban rabo

❮ Previous Next ❯

ترجمة: والذين تبوءوا الدار والإيمان من قبلهم يحبون من هاجر إليهم ولا يجدون, باللغة الهوسا

﴿والذين تبوءوا الدار والإيمان من قبلهم يحبون من هاجر إليهم ولا يجدون﴾ [الحَشر: 9]

Abubakar Mahmood Jummi
Da waɗanda suka zaunar da gidajensu (ga Musulunci) kuma (suka zaɓi) imani, a gabanin zuwansu,* suna son wanda ya yi hijira zuwa gare su, kuma ba su tunanin wata bukata a cikin ƙirazansu daga abin da aka bai wa muhajirina, kuma suna fifita waɗansu a kan kawunansu, kuma ko da suna da wata larura. Wanda ya saɓa wa rowar ransa, to, waɗannan su ne masu babban rabo
Abubakar Mahmoud Gumi
Da waɗanda suka zaunar da gidajensu (ga Musulunci) kuma (suka zaɓi) imani, a gabanin zuwansu, suna son wanda ya yi hijira zuwa gare su, kuma ba su tunanin wata bukata a cikin ƙirazansu daga abin da aka bai wa muhajirina, kuma suna fifita waɗansu a kan kawunansu, kuma ko da suna da wata larura. Wanda ya saɓa wa rowar ransa, to, waɗannan su ne masu babban rabo
Abubakar Mahmoud Gumi
Da waɗanda suka zaunar da gidãjensu (ga Musulunci) kuma (suka zãɓi) ĩmãni, a gabãnin zuwansu, sunã son wanda ya yi hijira zuwa gare su, kuma bã su tunãnin wata bukãta a cikin ƙirãzansu daga abin da aka bai wa muhãjirĩna, kuma sunã fĩfĩta waɗansu a kan kãwunansu, kuma ko dã sunã da wata larũra. Wanda ya sãɓã wa rõwar ransa, to, waɗannan sũ ne mãsu babban rabo
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek