Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 23 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿هُوَ ٱللَّهُ ٱلَّذِي لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ ٱلۡمَلِكُ ٱلۡقُدُّوسُ ٱلسَّلَٰمُ ٱلۡمُؤۡمِنُ ٱلۡمُهَيۡمِنُ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡجَبَّارُ ٱلۡمُتَكَبِّرُۚ سُبۡحَٰنَ ٱللَّهِ عَمَّا يُشۡرِكُونَ ﴾
[الحَشر: 23]
﴿هو الله الذي لا إله إلا هو الملك القدوس السلام المؤمن المهيمن﴾ [الحَشر: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne Allah, wanda babu abin bautawa face shi, Mai mulki, Mai tsarki, Aminci, Mai amintarwa, Mai Tsarewa, Mabuwayi, Mai tastawa Mai nuna isa, tsarki ya tabbata a gare Shi daga abin da suke yi na shirki da Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Allah, wanda babu abin bautawa face shi, Mai mulki, Mai tsarki, Aminci, Mai amintarwa, Mai Tsarewa, Mabuwayi, Mai tastawa Mai nuna isa, tsarki ya tabbata a gare Shi daga abin da suke yi na shirki da Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne Allah, wanda bãbu abin bautãwa fãce shi, Mai mulki, Mai tsarki, Aminci, Mai amintarwa, Mai Tsarẽwa, Mabuwãyi, Mai tastãwa Mai nuna isa, tsarki ya tabbata a gare Shi daga abin da suke yi na shirki da Shi |