Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 24 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿هُوَ ٱللَّهُ ٱلۡخَٰلِقُ ٱلۡبَارِئُ ٱلۡمُصَوِّرُۖ لَهُ ٱلۡأَسۡمَآءُ ٱلۡحُسۡنَىٰۚ يُسَبِّحُ لَهُۥ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[الحَشر: 24]
﴿هو الله الخالق البارئ المصور له الأسماء الحسنى يسبح له ما في﴾ [الحَشر: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne Allah, Mai halitta, Mai ginawa, Mai surantawa. Yana da sunaye masu kyau, abin da ke a cikin sammai da ƙasa suna tsarkake Shi, kuma Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Allah, Mai halitta, Mai ginawa, Mai surantawa. Yana da sunaye masu kyau, abin da ke a cikin sammai da ƙasa suna tsarkake Shi, kuma Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne Allah, Mai halitta, Mai ginãwa, Mai sũrantãwa. Yanã da sũnãye mãsu kyau, abin da ke a cikin sammai da ƙasa sunã tsarkake Shi, kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai hikima |