Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 106 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿ٱتَّبِعۡ مَآ أُوحِيَ إِلَيۡكَ مِن رَّبِّكَۖ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۖ وَأَعۡرِضۡ عَنِ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[الأنعَام: 106]
﴿اتبع ما أوحي إليك من ربك لا إله إلا هو وأعرض عن﴾ [الأنعَام: 106]
Abubakar Mahmood Jummi Ka bi abin da aka yi wahayi zuwa gare ka daga Ubangijinka; babu wani abin bautawa face Shi, kuma ka bijire daga masu shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka bi abin da aka yi wahayi zuwa gare ka daga Ubangijinka; babu wani abin bautawa face Shi, kuma ka bijire daga masu shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka bi abin da aka yi wahayi zuwa gare ka daga Ubangijinka; babu wani abin bautãwa fãce Shi, kuma ka bijire daga mãsu shirki |