Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 105 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَكَذَٰلِكَ نُصَرِّفُ ٱلۡأٓيَٰتِ وَلِيَقُولُواْ دَرَسۡتَ وَلِنُبَيِّنَهُۥ لِقَوۡمٖ يَعۡلَمُونَ ﴾
[الأنعَام: 105]
﴿وكذلك نصرف الآيات وليقولوا درست ولنبينه لقوم يعلمون﴾ [الأنعَام: 105]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar wannan ne Muke sarrafa ayoyi, kuma domin su ce: "Ka karanta!" Kuma domin Mu bayyana shi ga mutane waɗanda suna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar wannan ne Muke sarrafa ayoyi, kuma domin su ce: "Ka karanta!" Kuma domin Mu bayyana shi ga mutane waɗanda suna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar wannan ne Muke sarrafa ãyõyi, kuma dõmin su ce: "Kã karanta!" Kuma dõmin Mu bayyana shi ga mutãne waɗanda sunã sani |