Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 107 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَلَوۡ شَآءَ ٱللَّهُ مَآ أَشۡرَكُواْۗ وَمَا جَعَلۡنَٰكَ عَلَيۡهِمۡ حَفِيظٗاۖ وَمَآ أَنتَ عَلَيۡهِم بِوَكِيلٖ ﴾
[الأنعَام: 107]
﴿ولو شاء الله ما أشركوا وما جعلناك عليهم حفيظا وما أنت عليهم﴾ [الأنعَام: 107]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Allah Ya so, da ba su yi shirki ba, kuma ba Mu, sanya ka mai tsaro a kansu ba, kuma ba kai ne wakili a kansu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Allah Ya so, da ba su yi shirki ba, kuma ba Mu, sanya ka mai tsaro a kansu ba, kuma ba kai ne wakili a kansu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Allah Yã so, dã ba su yi shirki ba, kuma ba Mu, sanya ka mai tsaro a kansu ba, kuma ba kai ne wakĩli a kansu ba |