Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 113 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَلِتَصۡغَىٰٓ إِلَيۡهِ أَفۡـِٔدَةُ ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِٱلۡأٓخِرَةِ وَلِيَرۡضَوۡهُ وَلِيَقۡتَرِفُواْ مَا هُم مُّقۡتَرِفُونَ ﴾
[الأنعَام: 113]
﴿ولتصغى إليه أفئدة الذين لا يؤمنون بالآخرة وليرضوه وليقترفوا ما هم مقترفون﴾ [الأنعَام: 113]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma domin zukatan waɗanda ba su yi imani da Lahira ba su karkata saurare zuwa gareshi, kuma domin su yarda da shi, kuma domin su kamfaci abin da suke masu kamfata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma domin zukatan waɗanda ba su yi imani da Lahira ba su karkata saurare zuwa gareshi, kuma domin su yarda da shi, kuma domin su kamfaci abin da suke masu kamfata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dõmin zukãtan waɗanda ba su yi ĩmãni da Lãhira ba su karkata saurãrẽ zuwa gareshi, kuma dõmin su yarda da shi, kuma dõmin su kamfaci abin da suke mãsu kamfata |