Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 112 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَكَذَٰلِكَ جَعَلۡنَا لِكُلِّ نَبِيٍّ عَدُوّٗا شَيَٰطِينَ ٱلۡإِنسِ وَٱلۡجِنِّ يُوحِي بَعۡضُهُمۡ إِلَىٰ بَعۡضٖ زُخۡرُفَ ٱلۡقَوۡلِ غُرُورٗاۚ وَلَوۡ شَآءَ رَبُّكَ مَا فَعَلُوهُۖ فَذَرۡهُمۡ وَمَا يَفۡتَرُونَ ﴾
[الأنعَام: 112]
﴿وكذلك جعلنا لكل نبي عدوا شياطين الإنس والجن يوحي بعضهم إلى بعض﴾ [الأنعَام: 112]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar wancan ne Muka sanya wa kowane Annabi maƙiyi; shaiɗanun mutane da aljannu, sashensu yana yin ishara* zuwa sashe da ƙawataccen zance bisa ga ruɗi. Kuma da Ubangijinka Ya so, da ba su aikata shi ba, don haka ka bar su da abin da, suke ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne Muka sanya wa kowane Annabi maƙiyi; shaiɗanun mutane da aljannu, sashensu yana yin ishara zuwa sashe da ƙawataccen zance bisa ga ruɗi. Kuma da Ubangijinka Ya so, da ba su aikata shi ba, don haka ka bar su da abin da, suke ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne Muka sanya wa kõwane Annabi maƙiyi; shaiɗãnun mutãne da aljannu, sãshensu yanã yin ishãra zuwa sãshe da ƙawãtaccen zance bisa ga rũɗi. Kuma dã Ubangijinka Yã so, dã ba su aikatã shi ba, don haka ka bar su da abin da, suke ƙirƙirãwa |