Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 114 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿أَفَغَيۡرَ ٱللَّهِ أَبۡتَغِي حَكَمٗا وَهُوَ ٱلَّذِيٓ أَنزَلَ إِلَيۡكُمُ ٱلۡكِتَٰبَ مُفَصَّلٗاۚ وَٱلَّذِينَ ءَاتَيۡنَٰهُمُ ٱلۡكِتَٰبَ يَعۡلَمُونَ أَنَّهُۥ مُنَزَّلٞ مِّن رَّبِّكَ بِٱلۡحَقِّۖ فَلَا تَكُونَنَّ مِنَ ٱلۡمُمۡتَرِينَ ﴾
[الأنعَام: 114]
﴿أفغير الله أبتغي حكما وهو الذي أنـزل إليكم الكتاب مفصلا والذين آتيناهم﴾ [الأنعَام: 114]
Abubakar Mahmood Jummi Shin fa, wanin Allah nake nema ya zama mai hukunci, alhali kuwa Shi ne wanda Ya saukar muku da Littafi abin rabewadaki-daki? Kuma waɗanda Muka bai wa Littafi suna sanin cewa lalleshi (Alƙur'ani) abin saukarwa ne daga Ubangijinka, da gaskiya? Saboda haka kada ku kasance daga masu shakka |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, wanin Allah nake nema ya zama mai hukunci, alhali kuwa Shi ne wanda Ya saukar muku da Littafi abin rabewadaki-daki? Kuma waɗanda Muka bai wa Littafi suna sanin cewa lalleshi (Alƙur'ani) abin saukarwa ne daga Ubangijinka, da gaskiya? Saboda haka kada ku kasance daga masu shakka |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, wanin Allah nake nẽma ya zama mai hukunci, alhãli kuwa Shĩ ne wanda Ya saukar muku da Littãfi abin rabẽwadaki-daki? Kuma waɗanda Muka bai wa Littãfi sunã sanin cẽwa lalleshi (Alƙur'ãni) abin saukarwa ne daga Ubangijinka, da gaskiya? Sabõda haka kada ku kasance daga mãsu shakka |