Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 117 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿إِنَّ رَبَّكَ هُوَ أَعۡلَمُ مَن يَضِلُّ عَن سَبِيلِهِۦۖ وَهُوَ أَعۡلَمُ بِٱلۡمُهۡتَدِينَ ﴾
[الأنعَام: 117]
﴿إن ربك هو أعلم من يضل عن سبيله وهو أعلم بالمهتدين﴾ [الأنعَام: 117]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Ubangijinka Shi ne Mafi sani ga wanda yake ɓacewa daga hanyarsa kuma Shi ne mafi sani ga masu shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Ubangijinka Shi ne Mafi sani ga wanda yake ɓacewa daga hanyarsa kuma Shi ne mafi sani ga masu shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Ubangijinka Shĩ ne Mafi sani ga wanda yake ɓacẽwa daga hanyarsa kuma Shi ne mafi sani ga masu shiryuwa |