Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 116 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَإِن تُطِعۡ أَكۡثَرَ مَن فِي ٱلۡأَرۡضِ يُضِلُّوكَ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِۚ إِن يَتَّبِعُونَ إِلَّا ٱلظَّنَّ وَإِنۡ هُمۡ إِلَّا يَخۡرُصُونَ ﴾
[الأنعَام: 116]
﴿وإن تطع أكثر من في الأرض يضلوك عن سبيل الله إن يتبعون﴾ [الأنعَام: 116]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan ka bi mafiya yawan waɗanda suke a cikin ƙasa da ɗa'a suna ɓatar da kai daga hanyar Allah. Ba su bin kome sai face ƙaddari-faɗi* suke yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ka bi mafiya yawan waɗanda suke a cikin ƙasa da ɗa'a suna ɓatar da kai daga hanyar Allah. Ba su bin kome sai face ƙaddari-faɗi suke yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ka bi mafiya yawan waɗanda suke a cikin ƙasa da ɗã'a sunã ɓatar da kai daga hanyar Allah. Ba su bin kõme sai fãce ƙaddari-faɗi suke yi |