Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 118 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿فَكُلُواْ مِمَّا ذُكِرَ ٱسۡمُ ٱللَّهِ عَلَيۡهِ إِن كُنتُم بِـَٔايَٰتِهِۦ مُؤۡمِنِينَ ﴾
[الأنعَام: 118]
﴿فكلوا مما ذكر اسم الله عليه إن كنتم بآياته مؤمنين﴾ [الأنعَام: 118]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ku ci daga abin da aka ambaci sunan Allah* kansa, idan kun kasance masu imani da ayoyinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ku ci daga abin da aka ambaci sunan Allah kansa, idan kun kasance masu imani da ayoyinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ku ci daga abin da aka ambaci sũnan Allah kansa, idan kun kasance mãsu ĩmãni da ãyõyinSa |