Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 143 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿ثَمَٰنِيَةَ أَزۡوَٰجٖۖ مِّنَ ٱلضَّأۡنِ ٱثۡنَيۡنِ وَمِنَ ٱلۡمَعۡزِ ٱثۡنَيۡنِۗ قُلۡ ءَآلذَّكَرَيۡنِ حَرَّمَ أَمِ ٱلۡأُنثَيَيۡنِ أَمَّا ٱشۡتَمَلَتۡ عَلَيۡهِ أَرۡحَامُ ٱلۡأُنثَيَيۡنِۖ نَبِّـُٔونِي بِعِلۡمٍ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[الأنعَام: 143]
﴿ثمانية أزواج من الضأن اثنين ومن المعز اثنين قل آلذكرين حرم أم﴾ [الأنعَام: 143]
Abubakar Mahmood Jummi Nau'o'i takwas daga tumakai biyu, kuma daga awakai biyu; ka ce: Shin mazan biyu ne Ya haramta ko matan biyu, ko abin da mahaifar matan biyu suka tattara a kansa? Ku ba ni labari da ilmi, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Nau'o'i takwas daga tumakai biyu, kuma daga awakai biyu; ka ce: Shin mazan biyu ne Ya haramta ko matan biyu, ko abin da mahaifar matan biyu suka tattara a kansa? Ku ba ni labari da ilmi, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Nau'õ'i takwas daga tumãkai biyu, kuma daga awãkai biyu; ka ce: Shin mazan biyu ne Ya haramta ko mãtan biyu, ko abin da mahaifar mãtan biyu suka tattara a kansa? Ku bã ni lãbãri da ilmi, idan kun kasance mãsu gaskiya |