Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 142 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَمِنَ ٱلۡأَنۡعَٰمِ حَمُولَةٗ وَفَرۡشٗاۚ كُلُواْ مِمَّا رَزَقَكُمُ ٱللَّهُ وَلَا تَتَّبِعُواْ خُطُوَٰتِ ٱلشَّيۡطَٰنِۚ إِنَّهُۥ لَكُمۡ عَدُوّٞ مُّبِينٞ ﴾
[الأنعَام: 142]
﴿ومن الأنعام حمولة وفرشا كلوا مما رزقكم الله ولا تتبعوا خطوات الشيطان﴾ [الأنعَام: 142]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga dabbobi (Ya ƙaga halittar) mai ɗaukar kaya da ƙanana; Ku ci daga abin da Allah Ya azurta ku, kuma kada ku bi zambiyoyin shaiɗan: LalLe ne shi, a gare ku, maƙiyi ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga dabbobi (Ya ƙaga halittar) mai ɗaukar kaya da ƙanana; Ku ci daga abin da Allah Ya azurta ku, kuma kada ku bi zambiyoyin shaiɗan: LalLe ne shi, a gare ku, maƙiyi ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga dabbõbi (Ya ƙãga halittar) mai ɗaukar kãya da ƙanãna; Ku ci daga abin da Allah Ya azurta ku, kuma kada ku bi zambiyõyin shaiɗan: LalLe ne shi, a gare ku, maƙiyi ne bayyananne |