Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 155 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَهَٰذَا كِتَٰبٌ أَنزَلۡنَٰهُ مُبَارَكٞ فَٱتَّبِعُوهُ وَٱتَّقُواْ لَعَلَّكُمۡ تُرۡحَمُونَ ﴾
[الأنعَام: 155]
﴿وهذا كتاب أنـزلناه مبارك فاتبعوه واتقوا لعلكم ترحمون﴾ [الأنعَام: 155]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wannan Littafi ne, Mun saukar da shi, mai albarka ne, sai ku bi shi kuma ku yi taƙawa, tsammaninku, ana jin ƙanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan Littafi ne, Mun saukar da shi, mai albarka ne, sai ku bi shi kuma ku yi taƙawa, tsammaninku, ana jin ƙanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan Littãfi ne, Mun saukar da shi, mai albarka ne, sai ku bĩ shi kuma ku yi taƙawa, tsammãninku, anã jin ƙanku |