Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 154 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿ثُمَّ ءَاتَيۡنَا مُوسَى ٱلۡكِتَٰبَ تَمَامًا عَلَى ٱلَّذِيٓ أَحۡسَنَ وَتَفۡصِيلٗا لِّكُلِّ شَيۡءٖ وَهُدٗى وَرَحۡمَةٗ لَّعَلَّهُم بِلِقَآءِ رَبِّهِمۡ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الأنعَام: 154]
﴿ثم آتينا موسى الكتاب تماما على الذي أحسن وتفصيلا لكل شيء وهدى﴾ [الأنعَام: 154]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Mun bai wa Musa Littafi, yana cikakke bisa ga wanda ya kyautata (hukuncin Allah) da rarrabewa, daki-daki, ga kowane abu, da shiriya da rahama, tsammaninsu,* suna yin imani da haɗuwa da Ubangijinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Mun bai wa Musa Littafi, yana cikakke bisa ga wanda ya kyautata (hukuncin Allah) da rarrabewa, daki-daki, ga kowane abu, da shiriya da rahama, tsammaninsu, suna yin imani da haɗuwa da Ubangijinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Mun bai wa Mũsã Littãfi, yanã cikakke bisa ga wanda ya kyautata (hukuncin Allah) da rarrabẽwa, daki-daki, ga kõwane abu, da shiriya da rahama, tsammãninsu, sunã yin ĩmãni da haɗuwa da Ubangijinsu |