Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 156 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿أَن تَقُولُوٓاْ إِنَّمَآ أُنزِلَ ٱلۡكِتَٰبُ عَلَىٰ طَآئِفَتَيۡنِ مِن قَبۡلِنَا وَإِن كُنَّا عَن دِرَاسَتِهِمۡ لَغَٰفِلِينَ ﴾
[الأنعَام: 156]
﴿أن تقولوا إنما أنـزل الكتاب على طائفتين من قبلنا وإن كنا عن﴾ [الأنعَام: 156]
Abubakar Mahmood Jummi (Domin) kada ku ce: "Abin sani kawai, an saukar da littafi a kan ƙungiya* biyu daga gabaninmu, kuma lalle ne mu, mun kasance, daga karatunsu, haƙiƙa, gafilai |
Abubakar Mahmoud Gumi (Domin) kada ku ce: "Abin sani kawai, an saukar da littafi a kan ƙungiya biyu daga gabaninmu, kuma lalle ne mu, mun kasance, daga karatunsu, haƙiƙa, gafilai |
Abubakar Mahmoud Gumi (Dõmin) kada ku ce: "Abin sani kawai, an saukar da littãfi a kan ƙungiya biyu daga gabãninmu, kuma lalle ne mũ, mun kasance, daga karatunsu, haƙĩƙa, gãfilai |