Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 30 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَلَوۡ تَرَىٰٓ إِذۡ وُقِفُواْ عَلَىٰ رَبِّهِمۡۚ قَالَ أَلَيۡسَ هَٰذَا بِٱلۡحَقِّۚ قَالُواْ بَلَىٰ وَرَبِّنَاۚ قَالَ فَذُوقُواْ ٱلۡعَذَابَ بِمَا كُنتُمۡ تَكۡفُرُونَ ﴾
[الأنعَام: 30]
﴿ولو ترى إذ وقفوا على ربهم قال أليس هذا بالحق قالوا بلى﴾ [الأنعَام: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da kana gani, a lokacin da aka tsayar da su ga UbangiJinsu, Ya ce: "Ashe wannan bai zama gaskiya ba?" Suka ce: "Na'am, muna rantsuwa da Ubangijinmu!" Ya ce: "To ku ɗanɗani azaba saboda abin da kuka kasance kuna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da kana gani, a lokacin da aka tsayar da su ga UbangiJinsu, Ya ce: "Ashe wannan bai zama gaskiya ba?" Suka ce: "Na'am, muna rantsuwa da Ubangijinmu!" Ya ce: "To ku ɗanɗani azaba saboda abin da kuka kasance kuna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã kana gani, a lõkacin da aka tsayar da su ga UbangiJinsu, Ya ce: "Ashe wannan bai zama gaskiya ba?" Suka ce: "Nã'am, muna rantsuwa da Ubangijinmu!" Ya ce: "To ku ɗanɗani azaba sabõda abin da kuka kasance kuna yi na kãfirci |