Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 29 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَقَالُوٓاْ إِنۡ هِيَ إِلَّا حَيَاتُنَا ٱلدُّنۡيَا وَمَا نَحۡنُ بِمَبۡعُوثِينَ ﴾
[الأنعَام: 29]
﴿وقالوا إن هي إلا حياتنا الدنيا وما نحن بمبعوثين﴾ [الأنعَام: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Ba ta zama ba, face rayuwarmu ta duniya, kuma ba mu zama waɗanda ake tayarwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Ba ta zama ba, face rayuwarmu ta duniya, kuma ba mu zama waɗanda ake tayarwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Ba ta zama ba, fãce rayuwarmu ta duniya, kuma ba mu zama waɗanda ake tãyarwa ba |