Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 32 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَمَا ٱلۡحَيَوٰةُ ٱلدُّنۡيَآ إِلَّا لَعِبٞ وَلَهۡوٞۖ وَلَلدَّارُ ٱلۡأٓخِرَةُ خَيۡرٞ لِّلَّذِينَ يَتَّقُونَۚ أَفَلَا تَعۡقِلُونَ ﴾
[الأنعَام: 32]
﴿وما الحياة الدنيا إلا لعب ولهو وللدار الآخرة خير للذين يتقون أفلا﴾ [الأنعَام: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma rayuwar duniya ba ta zama ba, face wasa da shagala, kuma lalle ne, Lahira ce mafi alheri ga waɗanda suka yi taƙawa. Shin, ba za ku yi hankali ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rayuwar duniya ba ta zama ba, face wasa da shagala, kuma lalle ne, Lahira ce mafi alheri ga waɗanda suka yi taƙawa. Shin, ba za ku yi hankali ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rãyuwar dũniya ba ta zama ba, fãce wãsa da shagala, kuma lalle ne, Lãhira ce mafi alhẽri ga waɗanda suka yi taƙawa. Shin, ba za ku yi hankali ba |