Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 33 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قَدۡ نَعۡلَمُ إِنَّهُۥ لَيَحۡزُنُكَ ٱلَّذِي يَقُولُونَۖ فَإِنَّهُمۡ لَا يُكَذِّبُونَكَ وَلَٰكِنَّ ٱلظَّٰلِمِينَ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ يَجۡحَدُونَ ﴾
[الأنعَام: 33]
﴿قد نعلم إنه ليحزنك الذي يقولون فإنهم لا يكذبونك ولكن الظالمين بآيات﴾ [الأنعَام: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Muna sani cewa haƙiƙa, abin da suke faɗa yana ɓata maka rai. To, lalle ne su, ba su ƙaryata ka (a cikin zukatansu) kuma amma azzalumai da ayoyin Allah suke musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Muna sani cewa haƙiƙa, abin da suke faɗa yana ɓata maka rai. To, lalle ne su, ba su ƙaryata ka (a cikin zukatansu) kuma amma azzalumai da ayoyin Allah suke musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Muna sani cewa haƙĩƙa, abin da suke faɗa yana ɓãta maka rai. To, lalle ne su, bã su ƙaryata ka (a cikin zukatansu) kuma amma azzãlumai da ãyõyin Allah suke musu |