Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 66 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَكَذَّبَ بِهِۦ قَوۡمُكَ وَهُوَ ٱلۡحَقُّۚ قُل لَّسۡتُ عَلَيۡكُم بِوَكِيلٖ ﴾
[الأنعَام: 66]
﴿وكذب به قومك وهو الحق قل لست عليكم بوكيل﴾ [الأنعَام: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mutanenka sun ƙaryata (ka) game da Shi, alhali kuwa Shi ne gaskiya. Ka ce: "Niban zama wakili a kanku ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutanenka sun ƙaryata (ka) game da Shi, alhali kuwa Shi ne gaskiya. Ka ce: "Niban zama wakili a kanku ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutãnenka sun ƙaryata (ka) game da Shi, alhãli kuwa Shi ne gaskiya. Ka ce: "Nĩban zama wakĩli a kanku ba |