Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 65 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُلۡ هُوَ ٱلۡقَادِرُ عَلَىٰٓ أَن يَبۡعَثَ عَلَيۡكُمۡ عَذَابٗا مِّن فَوۡقِكُمۡ أَوۡ مِن تَحۡتِ أَرۡجُلِكُمۡ أَوۡ يَلۡبِسَكُمۡ شِيَعٗا وَيُذِيقَ بَعۡضَكُم بَأۡسَ بَعۡضٍۗ ٱنظُرۡ كَيۡفَ نُصَرِّفُ ٱلۡأٓيَٰتِ لَعَلَّهُمۡ يَفۡقَهُونَ ﴾
[الأنعَام: 65]
﴿قل هو القادر على أن يبعث عليكم عذابا من فوقكم أو من﴾ [الأنعَام: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shi ne Mai iko a kan Ya aika da wata azaba a kanku daga bisanku, ko kuwa daga ƙarƙashin ƙafafunku, ko kuwa Ya gauraya ku ƙungiyoyi, kuma Ya ɗanɗana wa sashenku masifar sashe." "Ka duba yadda Muke sarrafa ayoyi, tsammaninsu suna fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shi ne Mai iko a kan Ya aika da wata azaba a kanku daga bisanku, ko kuwa daga ƙarƙashin ƙafafunku, ko kuwa Ya gauraya ku ƙungiyoyi, kuma Ya ɗanɗana wa sashenku masifar sashe." "Ka duba yadda Muke sarrafa ayoyi, tsammaninsu suna fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shĩ ne Mai ĩko a kan Ya aika da wata azãba a kanku daga bisanku, kõ kuwa daga ƙarƙashin ƙafãfunku, kõ kuwa Ya gauraya ku ƙungiyõyi, kuma Ya ɗanɗanã wa sãshenku masĩfar sãshe." "Ka dũba yadda Muke sarrafa ãyõyi, tsammãninsu sunã fahimta |