×

Kuma wannan Littãfi ne, Mun saukar da shi, mai albarka ne, mai 6:92 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:92) ayat 92 in Hausa

6:92 Surah Al-An‘am ayat 92 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 92 - الأنعَام - Page - Juz 7

﴿وَهَٰذَا كِتَٰبٌ أَنزَلۡنَٰهُ مُبَارَكٞ مُّصَدِّقُ ٱلَّذِي بَيۡنَ يَدَيۡهِ وَلِتُنذِرَ أُمَّ ٱلۡقُرَىٰ وَمَنۡ حَوۡلَهَاۚ وَٱلَّذِينَ يُؤۡمِنُونَ بِٱلۡأٓخِرَةِ يُؤۡمِنُونَ بِهِۦۖ وَهُمۡ عَلَىٰ صَلَاتِهِمۡ يُحَافِظُونَ ﴾
[الأنعَام: 92]

Kuma wannan Littãfi ne, Mun saukar da shi, mai albarka ne, mai gaskata wanda yake a gabansa ne, kuma dõmin ka yi gargaɗi ga Uwar Alƙaryu (Makka) da wanda yake gefenta. Kuma waɗanda suke yin ĩmãni da Lãhira sunã ĩmãni da shi (Alƙur'ãni), kuma sũ, a kan sallarsu, sunã tsarẽwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وهذا كتاب أنـزلناه مبارك مصدق الذي بين يديه ولتنذر أم القرى ومن, باللغة الهوسا

﴿وهذا كتاب أنـزلناه مبارك مصدق الذي بين يديه ولتنذر أم القرى ومن﴾ [الأنعَام: 92]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma wannan Littafi ne, Mun saukar da shi, mai albarka ne, mai gaskata wanda yake a gabansa ne, kuma domin ka yi gargaɗi ga Uwar Alƙaryu (Makka) da wanda yake gefenta. Kuma waɗanda suke yin imani da Lahira suna imani da shi (Alƙur'ani), kuma su, a kan sallarsu, suna tsarewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wannan Littafi ne, Mun saukar da shi, mai albarka ne, mai gaskata wanda yake a gabansa ne, kuma domin ka yi gargaɗi ga Uwar Alƙaryu (Makka) da wanda yake gefenta. Kuma waɗanda suke yin imani da Lahira suna imani da shi (Alƙur'ani), kuma su, a kan sallarsu, suna tsarewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma wannan Littãfi ne, Mun saukar da shi, mai albarka ne, mai gaskata wanda yake a gabansa ne, kuma dõmin ka yi gargaɗi ga Uwar Alƙaryu (Makka) da wanda yake gefenta. Kuma waɗanda suke yin ĩmãni da Lãhira sunã ĩmãni da shi (Alƙur'ãni), kuma sũ, a kan sallarsu, sunã tsarẽwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek