×

Kuma ba su ƙaddara Allah a kan hakkin ƙaddara shi ba, a 6:91 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:91) ayat 91 in Hausa

6:91 Surah Al-An‘am ayat 91 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 91 - الأنعَام - Page - Juz 7

﴿وَمَا قَدَرُواْ ٱللَّهَ حَقَّ قَدۡرِهِۦٓ إِذۡ قَالُواْ مَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ عَلَىٰ بَشَرٖ مِّن شَيۡءٖۗ قُلۡ مَنۡ أَنزَلَ ٱلۡكِتَٰبَ ٱلَّذِي جَآءَ بِهِۦ مُوسَىٰ نُورٗا وَهُدٗى لِّلنَّاسِۖ تَجۡعَلُونَهُۥ قَرَاطِيسَ تُبۡدُونَهَا وَتُخۡفُونَ كَثِيرٗاۖ وَعُلِّمۡتُم مَّا لَمۡ تَعۡلَمُوٓاْ أَنتُمۡ وَلَآ ءَابَآؤُكُمۡۖ قُلِ ٱللَّهُۖ ثُمَّ ذَرۡهُمۡ فِي خَوۡضِهِمۡ يَلۡعَبُونَ ﴾
[الأنعَام: 91]

Kuma ba su ƙaddara Allah a kan hakkin ƙaddara shi ba, a lõkacin da suka ce: "Allah bai saukar da kõme ba ga wani mutum." Ka ce: "Wãne ne ya saukar da Littãfi wanda Mũsã ya zo da shi, yanã haske da shiriya ga mutãne, kunã sanya shi takardu, kũna bayyana su, kuma kunã ɓõye mai yawa, kuma an sanar da ku abin da ba ku sani ba, ku da ubanninku?" Ka ce: "Allah,"* sa'an nan ka bar su a cikin sharhõliyarsu sunã wãsã

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وما قدروا الله حق قدره إذ قالوا ما أنـزل الله على بشر, باللغة الهوسا

﴿وما قدروا الله حق قدره إذ قالوا ما أنـزل الله على بشر﴾ [الأنعَام: 91]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ba su ƙaddara Allah a kan hakkin ƙaddara shi ba, a lokacin da suka ce: "Allah bai saukar da kome ba ga wani mutum." Ka ce: "Wane ne ya saukar da Littafi wanda Musa ya zo da shi, yana haske da shiriya ga mutane, kuna sanya shi takardu, kuna bayyana su, kuma kuna ɓoye mai yawa, kuma an sanar da ku abin da ba ku sani ba, ku da ubanninku?" Ka ce: "Allah,"* sa'an nan ka bar su a cikin sharholiyarsu suna wasa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ba su ƙaddara Allah a kan hakkin ƙaddara shi ba, a lokacin da suka ce: "Allah bai saukar da kome ba ga wani mutum." Ka ce: "Wane ne ya saukar da Littafi wanda Musa ya zo da shi, yana haske da shiriya ga mutane, kuna sanya shi takardu, kuna bayyana su, kuma kuna ɓoye mai yawa, kuma an sanar da ku abin da ba ku sani ba, ku da ubanninku?" Ka ce: "Allah," sa'an nan ka bar su a cikin sharholiyarsu suna wasa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ba su ƙaddara Allah a kan hakkin ƙaddara shi ba, a lõkacin da suka ce: "Allah bai saukar da kõme ba ga wani mutum." Ka ce: "Wãne ne ya saukar da Littãfi wanda Mũsã ya zo da shi, yanã haske da shiriya ga mutãne, kunã sanya shi takardu, kũna bayyana su, kuma kunã ɓõye mai yawa, kuma an sanar da ku abin da ba ku sani ba, ku da ubanninku?" Ka ce: "Allah," sa'an nan ka bar su a cikin sharhõliyarsu sunã wãsã
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek