Quran with Hausa translation - Surah Al-Mumtahanah ayat 7 - المُمتَحنَة - Page - Juz 28
﴿۞ عَسَى ٱللَّهُ أَن يَجۡعَلَ بَيۡنَكُمۡ وَبَيۡنَ ٱلَّذِينَ عَادَيۡتُم مِّنۡهُم مَّوَدَّةٗۚ وَٱللَّهُ قَدِيرٞۚ وَٱللَّهُ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[المُمتَحنَة: 7]
﴿عسى الله أن يجعل بينكم وبين الذين عاديتم منهم مودة والله قدير﴾ [المُمتَحنَة: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Ana tsammanin Allah Ya sanya, a tsakaninku da tsakanin waɗanda kuka yi ƙiyayya da su, wata soyaya daga gare su, kuma Allah Mai ikon yi ne, kuma Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ana tsammanin Allah Ya sanya, a tsakaninku da tsakanin waɗanda kuka yi ƙiyayya da su, wata soyaya daga gare su, kuma Allah Mai ikon yi ne, kuma Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Anã tsammãnin Allah Ya sanya, a tsakãninku da tsakãnin waɗanda kuka yi ƙiyayya da su, wata sõyaya daga gare su, kuma Allah Mai ĩkon yi ne, kuma Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |