Quran with Hausa translation - Surah Al-Mumtahanah ayat 6 - المُمتَحنَة - Page - Juz 28
﴿لَقَدۡ كَانَ لَكُمۡ فِيهِمۡ أُسۡوَةٌ حَسَنَةٞ لِّمَن كَانَ يَرۡجُواْ ٱللَّهَ وَٱلۡيَوۡمَ ٱلۡأٓخِرَۚ وَمَن يَتَوَلَّ فَإِنَّ ٱللَّهَ هُوَ ٱلۡغَنِيُّ ٱلۡحَمِيدُ ﴾
[المُمتَحنَة: 6]
﴿لقد كان لكم فيهم أسوة حسنة لمن كان يرجو الله واليوم الآخر﴾ [المُمتَحنَة: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle, haƙiƙa, abin koyi mai kyau ya kasance a gare ku daga cikinsu, ga wanda ya kasance yana fatan (rahamar) Allah da Ranar Lahira, kuma wanda ya juya baya, to, lalle Allah, Shi ne wadatacce, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, haƙiƙa, abin koyi mai kyau ya kasance a gare ku daga cikinsu, ga wanda ya kasance yana fatan (rahamar) Allah da Ranar Lahira, kuma wanda ya juya baya, to, lalle Allah, Shi ne wadatacce, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, haƙĩƙa, abin kõyi mai kyau ya kasance a gare ku daga cikinsu, ga wanda ya kasance yanã fãtan (rahamar) Allah da Rãnar Lãhira, kuma wanda ya jũya bãya, to, lalle Allah, Shĩ ne wadãtacce, Gõdadde |