Quran with Hausa translation - Surah Al-Mumtahanah ayat 9 - المُمتَحنَة - Page - Juz 28
﴿إِنَّمَا يَنۡهَىٰكُمُ ٱللَّهُ عَنِ ٱلَّذِينَ قَٰتَلُوكُمۡ فِي ٱلدِّينِ وَأَخۡرَجُوكُم مِّن دِيَٰرِكُمۡ وَظَٰهَرُواْ عَلَىٰٓ إِخۡرَاجِكُمۡ أَن تَوَلَّوۡهُمۡۚ وَمَن يَتَوَلَّهُمۡ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلظَّٰلِمُونَ ﴾
[المُمتَحنَة: 9]
﴿إنما ينهاكم الله عن الذين قاتلوكم في الدين وأخرجوكم من دياركم وظاهروا﴾ [المُمتَحنَة: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Yana hana ku kawai daga waɗanda suka yake ku saboda addini kuma suka fitar da ku daga gidajenku, kuma suka taimaki juna ga fitar da ku, karku jiɓince su, kuma wanda ya jiɓince su, to waɗannan su ne azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yana hana ku kawai daga waɗanda suka yake ku saboda addini kuma suka fitar da ku daga gidajenku, kuma suka taimaki juna ga fitar da ku, karku jiɓince su, kuma wanda ya jiɓince su, to waɗannan su ne azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yanã hana ku kawai daga waɗanda suka yãke ku sabõda addini kuma suka fitar da ku daga gidãjenku, kuma suka taimaki jũna ga fitar da ku, karku jiɓince su, kuma wanda ya jiɓince su, to waɗannan sũ ne azzãlumai |