Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 10 - الصَّف - Page - Juz 28
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ هَلۡ أَدُلُّكُمۡ عَلَىٰ تِجَٰرَةٖ تُنجِيكُم مِّنۡ عَذَابٍ أَلِيمٖ ﴾
[الصَّف: 10]
﴿ياأيها الذين آمنوا هل أدلكم على تجارة تنجيكم من عذاب أليم﴾ [الصَّف: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Shin, in nuna muku wani fatauci wanda zai tsarshe ku daga wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Shin, in nuna muku wani fatauci wanda zai tsarshe ku daga wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Shin, in nũna muku wani fatauci wanda zai tsarshe ku daga wata azãba mai raɗaɗi |