Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 11 - الصَّف - Page - Juz 28
﴿تُؤۡمِنُونَ بِٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦ وَتُجَٰهِدُونَ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ بِأَمۡوَٰلِكُمۡ وَأَنفُسِكُمۡۚ ذَٰلِكُمۡ خَيۡرٞ لَّكُمۡ إِن كُنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[الصَّف: 11]
﴿تؤمنون بالله ورسوله وتجاهدون في سبيل الله بأموالكم وأنفسكم ذلكم خير لكم﴾ [الصَّف: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Ku yi imani da Allah da Manzon Sa, kuma ku yi jihadi ga ɗaukaka kalmar Allah game da dukiyoyinku da rayukanku. Wannan shi ne alheri a gare ku idan kun kasance kuna da sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yi imani da Allah da ManzonSa, kuma ku yi jihadi ga ɗaukaka kalmar Allah game da dukiyoyinku da rayukanku. Wannan shi ne alheri a gare ku idan kun kasance kuna da sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku yi ĩmani da Allah da ManzonSa, kuma ku yi jihãdi ga ɗaukaka kalmar Allah game da dũkiyõyinku da rãyukanku. Wannan shĩ ne alhẽri a gare ku idan kun kasance kuna da sani |