Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 9 - الصَّف - Page - Juz 28
﴿هُوَ ٱلَّذِيٓ أَرۡسَلَ رَسُولَهُۥ بِٱلۡهُدَىٰ وَدِينِ ٱلۡحَقِّ لِيُظۡهِرَهُۥ عَلَى ٱلدِّينِ كُلِّهِۦ وَلَوۡ كَرِهَ ٱلۡمُشۡرِكُونَ ﴾
[الصَّف: 9]
﴿هو الذي أرسل رسوله بالهدى ودين الحق ليظهره على الدين كله ولو﴾ [الصَّف: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne wanda Ya aiko Manzon Sa da shiriya da addinin gakiya, domin Ya ɗaukaka shi a kan wani addini dukansa kuma ko da mushirikai sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya aiko ManzonSa da shiriya da addinin gakiya, domin Ya ɗaukaka shi a kan wani addini dukansa kuma ko da mushirikai sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya aiko ManzonSa da shiriya da addĩnin gakiya, dõmin Ya ɗaukaka shi a kan wani addĩni dukansa kuma kõ dã mushirikai sun ƙi |