Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 3 - الصَّف - Page - Juz 28
﴿كَبُرَ مَقۡتًا عِندَ ٱللَّهِ أَن تَقُولُواْ مَا لَا تَفۡعَلُونَ ﴾
[الصَّف: 3]
﴿كبر مقتا عند الله أن تقولوا ما لا تفعلون﴾ [الصَّف: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Ya girma ga zama abin ƙyama awurin Allah, ku faɗi abin da ba ku aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya girma ga zama abin ƙyama awurin Allah, ku faɗi abin da ba ku aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya girma ga zama abin ƙyãma awurin Allah, ku faɗi abin da bã ku aikatãwa |