Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 4 - الصَّف - Page - Juz 28
﴿إِنَّ ٱللَّهَ يُحِبُّ ٱلَّذِينَ يُقَٰتِلُونَ فِي سَبِيلِهِۦ صَفّٗا كَأَنَّهُم بُنۡيَٰنٞ مَّرۡصُوصٞ ﴾
[الصَّف: 4]
﴿إن الله يحب الذين يقاتلون في سبيله صفا كأنهم بنيان مرصوص﴾ [الصَّف: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Allah Yana son waɗanda ke yin yaƙi domin ɗaukaka Kalmar Sa, a cikin safu kamar su gini ne mai ɗamfarar juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah Yana son waɗanda ke yin yaƙi domin ɗaukaka KalmarSa, a cikin safu kamar su gini ne mai ɗamfarar juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah Yanã son waɗanda ke yin yãƙi dõmin ɗaukaka KalmarSa, a cikin safu kamar sũ gini ne mai ɗamfarar jũna |