Quran with Hausa translation - Surah Al-Jumu‘ah ayat 11 - الجُمعَة - Page - Juz 28
﴿وَإِذَا رَأَوۡاْ تِجَٰرَةً أَوۡ لَهۡوًا ٱنفَضُّوٓاْ إِلَيۡهَا وَتَرَكُوكَ قَآئِمٗاۚ قُلۡ مَا عِندَ ٱللَّهِ خَيۡرٞ مِّنَ ٱللَّهۡوِ وَمِنَ ٱلتِّجَٰرَةِۚ وَٱللَّهُ خَيۡرُ ٱلرَّٰزِقِينَ ﴾
[الجُمعَة: 11]
﴿وإذا رأوا تجارة أو لهوا انفضوا إليها وتركوك قائما قل ما عند﴾ [الجُمعَة: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan suka ga wani fatauci ko kuma wani wasan shagala, sai su yi ruguguwar fita zuwa gare su, kuma su bar ka kana tsaye. Ka ce: "Abin da yake a wurin Allah ne mafi alheri daga fataucin, alhali kuwa Allah ne Mafi alherin masu arzutawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan suka ga wani fatauci ko kuma wani wasan shagala, sai su yi ruguguwar fita zuwa gare su, kuma su bar ka kana tsaye. Ka ce: "Abin da yake a wurin Allah ne mafi alheri daga fataucin, alhali kuwa Allah ne Mafi alherinmasu arzutawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan suka ga wani fatauci kõ kuma wani wasan shagala, sai su yi rũgũguwar fita zuwa gare su, kuma su bar ka kanã tsaye. Ka ce: "Abin da yake a wurin Allah ne mafi alhẽri daga fataucin, alhãli kuwa Allah ne Mafi alhẽrinmãsu arzũtãwa |