Quran with Hausa translation - Surah Al-Jumu‘ah ayat 3 - الجُمعَة - Page - Juz 28
﴿وَءَاخَرِينَ مِنۡهُمۡ لَمَّا يَلۡحَقُواْ بِهِمۡۚ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[الجُمعَة: 3]
﴿وآخرين منهم لما يلحقوا بهم وهو العزيز الحكيم﴾ [الجُمعَة: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Da waɗansu mutane* daga gare su, ba su i da riskuwa da su ba, alhali kuwa shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Da waɗansu mutane daga gare su, ba su i da riskuwa da su ba, alhali kuwa shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Da waɗansu mutãne daga gare su, ba su i da riskuwa da sũ ba, alhãli kuwa shĩ ne Mabuwãyi, Mai hikima |