Quran with Hausa translation - Surah Al-Jumu‘ah ayat 4 - الجُمعَة - Page - Juz 28
﴿ذَٰلِكَ فَضۡلُ ٱللَّهِ يُؤۡتِيهِ مَن يَشَآءُۚ وَٱللَّهُ ذُو ٱلۡفَضۡلِ ٱلۡعَظِيمِ ﴾
[الجُمعَة: 4]
﴿ذلك فضل الله يؤتيه من يشاء والله ذو الفضل العظيم﴾ [الجُمعَة: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Waccan wata falalar Allah ce Yana bayar da ita ga wanda Yake so. Kuma Allah ne Ma'abucin dukan falala mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Waccan wata falalar Allah ce Yana bayar da ita ga wanda Yake so. Kuma Allah ne Ma'abucin dukan falala mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Waccan wata falalar Allah ce Yanã bãyar da ita ga wanda Yake so. Kuma Allah ne Ma'abũcin dukan falala mai girma |