Quran with Hausa translation - Surah Al-Jumu‘ah ayat 2 - الجُمعَة - Page - Juz 28
﴿هُوَ ٱلَّذِي بَعَثَ فِي ٱلۡأُمِّيِّـۧنَ رَسُولٗا مِّنۡهُمۡ يَتۡلُواْ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتِهِۦ وَيُزَكِّيهِمۡ وَيُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُواْ مِن قَبۡلُ لَفِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[الجُمعَة: 2]
﴿هو الذي بعث في الأميين رسولا منهم يتلو عليهم آياته ويزكيهم ويعلمهم﴾ [الجُمعَة: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne wanda Ya aika, a cikin mabiya al'adu,* wani Manzo daga gare su yana karanta ayoyin Sa a kansu, kuma yana tsarkake su, kuma yana sanar da su littafin da hikimarsa ko da yake sun kasance daga gabaninsa lalle suna a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne wanda Ya aika, a cikin mabiya al'adu, wani Manzo daga gare su yana karanta ayoyinSa a kansu, kuma yana tsarkake su, kuma yana sanar da su littafin da hikimarsa ko da yake sun kasance daga gabaninsa lalle suna a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne wanda Ya aika, a cikin mabiya al'ãdu, wani Manzo daga gare su yanã karanta ãyõyinSa a kansu, kuma yanã tsarkake su, kuma yanã sanar da su littafin da hikimarsa kõ da yake sun kasance daga gabãninsa lalle sunã a cikin ɓata bayyanãnna |