Quran with Hausa translation - Surah Al-Jumu‘ah ayat 8 - الجُمعَة - Page - Juz 28
﴿قُلۡ إِنَّ ٱلۡمَوۡتَ ٱلَّذِي تَفِرُّونَ مِنۡهُ فَإِنَّهُۥ مُلَٰقِيكُمۡۖ ثُمَّ تُرَدُّونَ إِلَىٰ عَٰلِمِ ٱلۡغَيۡبِ وَٱلشَّهَٰدَةِ فَيُنَبِّئُكُم بِمَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[الجُمعَة: 8]
﴿قل إن الموت الذي تفرون منه فإنه ملاقيكم ثم تردون إلى عالم﴾ [الجُمعَة: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce "Lalle mutuwar nan da kuke gudu daga gareta, to, lalle ita mai haɗuwa da ku ce sa'an nan kuma ana mayar da ku zuwa ga masanin fake da bayyane, domin Ya baku labari game da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce "Lalle mutuwar nan da kuke gudu daga gareta, to, lalle ita mai haɗuwa da ku ce sa'an nan kuma ana mayar da ku zuwa ga masanin fake da bayyane, domin Ya baku labari game da abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce "Lalle mutuwar nan da kuke gudũ daga gareta, to, lalle ita mai haɗuwa da ku ce sa'an nan kuma anã mayar da kũ zuwa ga masanin fake da bayyane, dõmin Ya bãku lãbãri game da abin da kuka kasance kunã aikatãwa |