Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 12 - التغَابُن - Page - Juz 28
﴿وَأَطِيعُواْ ٱللَّهَ وَأَطِيعُواْ ٱلرَّسُولَۚ فَإِن تَوَلَّيۡتُمۡ فَإِنَّمَا عَلَىٰ رَسُولِنَا ٱلۡبَلَٰغُ ٱلۡمُبِينُ ﴾
[التغَابُن: 12]
﴿وأطيعوا الله وأطيعوا الرسول فإن توليتم فإنما على رسولنا البلاغ المبين﴾ [التغَابُن: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku yi ɗa'a ga Allah, kuma ku yi ɗa'a ga Manzo. Sa'an nan idan kun juya baya, to, abin sani kawai, akwai iyarwa bayyananna a kan Manzon Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi ɗa'a ga Allah, kuma ku yi ɗa'a ga Manzo. Sa'an nan idan kun juya baya, to, abin sani kawai, akwai iyarwa bayyananna a kan ManzonMu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi ɗã'a ga Allah, kuma ku yi ɗã'a ga Manzo. Sa'an nan idan kun jũya bãya, to, abin sani kawai, akwai iyarwa bayyananna a kan ManzonMu |