Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 13 - التغَابُن - Page - Juz 28
﴿ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۚ وَعَلَى ٱللَّهِ فَلۡيَتَوَكَّلِ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ ﴾
[التغَابُن: 13]
﴿الله لا إله إلا هو وعلى الله فليتوكل المؤمنون﴾ [التغَابُن: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Allah babu wani abin bauta wa face Shi. Kuma ga Allah, sai muminai su dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah babu wani abin bauta wa face Shi. Kuma ga Allah, sai muminai su dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah bãbu wani abin bauta wa fãce Shi. Kuma ga Allah, sai mũminai su dõgara |