Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 11 - التغَابُن - Page - Juz 28
﴿مَآ أَصَابَ مِن مُّصِيبَةٍ إِلَّا بِإِذۡنِ ٱللَّهِۗ وَمَن يُؤۡمِنۢ بِٱللَّهِ يَهۡدِ قَلۡبَهُۥۚ وَٱللَّهُ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمٞ ﴾
[التغَابُن: 11]
﴿ما أصاب من مصيبة إلا بإذن الله ومن يؤمن بالله يهد قلبه﴾ [التغَابُن: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Wata masifa ba za ta samu ba face da iznin Allah. Kuma wanda ya yi imani da Allah, Allah zai shiryar da zuciyarsa. Kuma Allah, ga dukan kome, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata masifa ba za ta samu ba face da iznin Allah. Kuma wanda ya yi imani da Allah, Allah zai shiryar da zuciyarsa. Kuma Allah, ga dukan kome, Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata masĩfa bã zã ta sãmu ba fãce da iznin Allah. Kuma wanda ya yi ĩmãni da Allah, Allah zai shiryar da zuciyarsa. Kuma Allah, ga dukan kõme, Masani ne |