Quran with Hausa translation - Surah At-Tahrim ayat 2 - التَّحرِيم - Page - Juz 28
﴿قَدۡ فَرَضَ ٱللَّهُ لَكُمۡ تَحِلَّةَ أَيۡمَٰنِكُمۡۚ وَٱللَّهُ مَوۡلَىٰكُمۡۖ وَهُوَ ٱلۡعَلِيمُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[التَّحرِيم: 2]
﴿قد فرض الله لكم تحلة أيمانكم والله مولاكم وهو العليم الحكيم﴾ [التَّحرِيم: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Haƙiƙa Allah ya faralta muku warware* rantsuwoyinku, kuma Allah ne Mataimakinku kuma shi ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Haƙiƙa Allah ya faralta muku warware rantsuwoyinku, kuma Allah ne Mataimakinku kuma shi ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Haƙĩƙa Allah ya faralta muku warware rantsuwõyinku, kuma Allah ne Mataimakinku kuma shĩ ne Masani, Mai hikima |