Quran with Hausa translation - Surah At-Tahrim ayat 1 - التَّحرِيم - Page - Juz 28
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّبِيُّ لِمَ تُحَرِّمُ مَآ أَحَلَّ ٱللَّهُ لَكَۖ تَبۡتَغِي مَرۡضَاتَ أَزۡوَٰجِكَۚ وَٱللَّهُ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[التَّحرِيم: 1]
﴿ياأيها النبي لم تحرم ما أحل الله لك تبتغي مرضات أزواجك والله﴾ [التَّحرِيم: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Ya kai Annabi! Don me kake haramta abin da Allah Ya halatta maka,* kana neman yardar matanka, alhali kuwa Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai Annabi! Don me kake haramta abin da Allah Ya halatta maka, kana neman yardar matanka, alhali kuwa Allah Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kai Annabi! Don me kake haramta abin da Allah Ya halatta maka, kanã nẽman yardar mãtanka, alhãli kuwa Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |