Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 7 - المُلك - Page - Juz 29
﴿إِذَآ أُلۡقُواْ فِيهَا سَمِعُواْ لَهَا شَهِيقٗا وَهِيَ تَفُورُ ﴾
[المُلك: 7]
﴿إذا ألقوا فيها سمعوا لها شهيقا وهي تفور﴾ [المُلك: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Idan an jefa su a cikinta, sai su ji daga gare ta wata ƙara, tana tafasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan an jefa su a cikinta, sai su ji daga gare ta wata ƙara, tana tafasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan an jẽfa su a cikinta, sai su ji daga gare ta wata ƙãra, tana tafasa |