Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 8 - المُلك - Page - Juz 29
﴿تَكَادُ تَمَيَّزُ مِنَ ٱلۡغَيۡظِۖ كُلَّمَآ أُلۡقِيَ فِيهَا فَوۡجٞ سَأَلَهُمۡ خَزَنَتُهَآ أَلَمۡ يَأۡتِكُمۡ نَذِيرٞ ﴾
[المُلك: 8]
﴿تكاد تميز من الغيظ كلما ألقي فيها فوج سألهم خزنتها ألم يأتكم﴾ [المُلك: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Tana kusa ta tsage domin hushi, ko da yaushe aka jefa wani ɓangaren jama'a a cikinta, matsaranta na tambayar su da cewa, "Wani mai gargaɗi bai je muku ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Tana kusa ta tsage domin hushi, ko da yaushe aka jefa wani ɓangaren jama'a a cikinta, matsaranta na tambayar su da cewa, "Wani mai gargaɗi bai je muku ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Tana kusa ta tsãge domin hushi, ko da yaushe aka jẽfa wani ɓangaren jama'a a cikinta, matsaranta na tambayar su da cewa, "Wani mai gargaɗi bai je muku ba |