Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 26 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿فَلَمَّا رَأَوۡهَا قَالُوٓاْ إِنَّا لَضَآلُّونَ ﴾
[القَلَم: 26]
﴿فلما رأوها قالوا إنا لضالون﴾ [القَلَم: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Lokacin da suka gan ta, sai suka ce: "Lalle, mun saki hanya (mun ɓace) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lokacin da suka gan ta, sai suka ce: "Lalle, mun saki hanya (mun ɓace) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lõkacin da suka gan ta, sai suka ce: "Lalle, mun saki hanya (mun ɓace) |