Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 107 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿فَأَلۡقَىٰ عَصَاهُ فَإِذَا هِيَ ثُعۡبَانٞ مُّبِينٞ ﴾
[الأعرَاف: 107]
﴿فألقى عصاه فإذا هي ثعبان مبين﴾ [الأعرَاف: 107]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya jefa sandarsa, sai ga ta kumurci bayyanan ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya jefa sandarsa, sai ga ta kumurci bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya jẽfa sandarsa, sai gã ta kumurci bayyananne |